IQNA

Fasahar Musulunci a birnin Lusaka

Tehran (IQNA) - Lusaka, babban birnin kasar Zambiya, yana da masallatai da ke baje kolin kyawawan fasahohin addinin Musulunci.

Lusaka, babban birnin kasar Zambiya, yana da masallatai da ke baje kolin kyawawan fasahohin addinin Musulunci. Wasu daga cikin wadannan masallatai sun hada da Lukman, Tauhidi da kuma Omar Al-Farooq, wadanda suke jan hankalin musulmi da dama a kowace rana a wannan kasa ta Afirka.