IQNA

Karatun Yasir Al-Dosri a Sallar Asuba na Masjidul Haram

Tehran (IQNA) Bidiyon kyakyawar karatun Yasser Al-Dosri daya daga cikin fitattun malaman Saudiyya


Bidiyon kyakyawan karatun Yasser Al-Dosri daya daga cikin fitattun malaman Saudiyya kuma daya daga cikin limaman masallacin Harami a sallar asuba na wannan masallaci mai alfarma, ya dauki hankulan mutane da dama masu amfani da sararin samaniya.