IQNA

Karatun ayoyi daga suratul Kahf da Ahkaf cikin muryar Ahmad Abul Qasimi

Ahmad Abulqasmi makarancin kasa da kasa ya karanta aya ta 107 zuwa ta 110 a cikin suratul Kahf aya ta 13 zuwa 16 a masallacin Sheikh Fazlullah Nouri dake nan Tehran.​