IQNA

Bikin Bude Taron Hadin Kan Musulunci na 2023

Tehran (IQNA) - An gudanar da bikin bude taron hadin kan kasashen musulmi na kasa da kasa karo na 37 a dakin taro na Tehran babban birnin kasar Iran a ranar 1 ga Oktoba, 2023.