IQNA

Karantun "Rahim Sharifi" daga suratu Isra

Bayan farmakin guguwar Al-Aqsa  a yankunan Falastinawa da Isra’ila ta mamaye, za a iya ganin karatun aya ta 5 a cikin suratul Isra'i da muryar Rahim Sharifi, fitaccen makarancin kasar Iran.