IQNA

Fada wa masu sauraron ku ma’ana da abin da ayoyin da kuke karantawa suke koyarwa

IQNA - Karatun kur'ani kayan aiki ne, hanya ce; don me? Don samun ilimin kur'ani a cikin zuciya; Da farko dai ita ce raya al'ummar musulmi. A wajen taron da kuke karatun kur'ani, zai yi kyau bayan karantawa misali minti goma ko kwata, ku iya nuna jigogi na aya ga masu sauraron karatunku. Minti biyar ko minti goma sai ya fadi wadannan ayoyin da ya karanta, Wannan yana da kyau sosai; Wannan yana daga darajar masu sauraro, da majalisin kur’ani. Ayatollah Sayyid Ali Khamenei  (DZ)  28 April 2024

Fada wa masu sauraron ku ma’ana da abin da ayoyin da kuke karantawa suke koyarwa