IQNA

Karatun ''Mohammed Saeed Alamkhah'' na jajibirin watan Ramadan

IQNA - Za ku iya ganin wani jigo daga cikin karatun matashin mai karatun kur’ani Mohammad Saeed Alamkhah a jajibirin watan Ramadan na shekara ta 2021 a gaban jagoran juyin juya halin Musulunci.