Karatun kur’ani na "Shahat Mohammad Anwar" daga cikin suratu Kauthar
IQNA - Za ku ji Shahat Mohammad Anwar, shahararren makaranci dan kasar Masar yana karanto ayoyi a cikin suratu Kausar; Ana yin wannan karatun a cikin Maqam Rast kuma tsawonsa shine mintuna 2 da daƙiƙa 47.