IQNA

Karatun Mai jan hankali daga Mustafa Ismail na Surah Al-Fatiha

IQNA - Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya ya fitar da wani shiri mai taken “Karatu daga Sama,” wanda ke dauke da karatuttukan kur’ani da ba a mantawa da su daga bakin fitattun makaranta kur’ani na duniya. Abin da ke tafe shi ne karatun suratul Fatiha mai jan hankali da marigayi Mustafa Ismail ya yi.