IQNA

Miliyoyin Mutane Suna Tsayuwar Arfa A Dutsen Arafat

IQNA – Miliyoyin mahajjata musulmi ne suka hallara a Dutsen Arafat da ke kusa da birnin Makkah, a daidai lokacin da ake gudanar da aikin hajjin shekarar 2024.