IQNA

‘Yantar da bayi daga wuta a ranar Arafah

IQNA - Manzon Allah (S.A.W) ya ce: "Babu wata rana da Allah yake ‘yantar da bayinsa daga wutar jahannama kamar ranar Arafah". Sahihu Muslim; Mujalladi na 4, shafi na 107

‘Yantar da bayi daga wuta a ranar Arafah