Karatun Sautukan Aljjannah
Karatun "Ragheb Gholush" daga suratu Balad
Iqna ta shirya kuma ta fitar tarin karatuttuka da ake kira "Sautukan aljannah" wanda ya hada da karatuttukan tunawa da manyan makaranta na duniyar musulunci. A cikin wannan za a ji wani bangare na karatun Ragheb Mustafa Gholush, yana karatun suratul Balad.