IQNA

Alhazai Sun Tafi Mina A Kafa

IQNA – Sama da mahajjata miliyan 1.5 da suka halarci aikin Hajjin bana ne a filin Arafat kuma suna tafiya Mina da kafa domin ibadar Ramyu al-Jamarat (jifan shaidan).