IQNA

Musulmi Suna Bukin Babbar Sallah Ta 2024 A Fadin Duniya

IQNA – Musulman duniya sun gudanar da bukukuwan sallar layya a ranakun 16 da 17 ga watan Yuni, inda suka gudanar da addu’o’i na musamman da kuma yanka dabbobi.