IQNA

Makoki na Muharram ga Mahajjata Larabawa a Haramin Imam Ridha (AS)

IQNA – Dubban alhazai masu magana da harshen larabci ne suka halarci zaman makoki na musamman a ranar 6 ga Yuli, 2024, a hubbaren Imam Riza (AS) da ke birnin Mashhad domin juyayin shahadar Imam Husaini (AS).