IQNA

Taron Jana'izar Shahid Ismail Haniyeh a birnin Tehran

IQNA- Dubun dubatar mutane ne suka halarci jana'izar Shahid Ismail Haniyyah a birnin Tehran a ranar 1 ga watan Agustan 2024.