IQNA

Muryoyin aljannah

Al-Naqshbandi ya karanta Suratul Isra’i

IQNA – Abin da zai biyo baya shine karatun aya ta 24 a cikin suratul Isra’i daga bakin marigayi makaranci Mohamed al-Naqshbandi dan kasar Masar.