Taron Jagora tare da Bakin taron hadin kan Musulunci karo na 38
IQNA – Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya karbi bakuncin baki da masu shirya taron hadin kan musulmi na kasa da kasa karo na 38 a birnin Tehran a ranar 21 ga Satumba, 2024.