IQNA

Ganawar Jagora tare da Iyalan Shahidai

IQNA – Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da iyalan shahidan Iran a ranar 27 ga Oktoba, 2024.