IQNA

Aikin Girbin furen Daffodils a Kudancin Iran

IQNA – Manoma sun fara aikin girbin furen daffodils a kauyen Balashahr mai tazarar kilomita 100 kudu maso gabashin Shiraz a lardin Fars na kasar Iran.