IQNA

Taron Al-Qur'ani a Masallacin Qum

IQNA - An gudanar da taron kur’ani mai tsarki a hubbaren Sayyida Masoumeh (SA) da ke birnin Qum na kasar Iran a ranar 18 ga watan Disamba, 2024.