Ayoyi domin rayuwa
Ranar sakamako mai wahala tana jira
IQNA – “‘Muna ciyar da ku ne kawai saboda Allah. Bã Mu nẽman ijãra a gare ku, kuma bã mu nufin gõdiya. Lallai mu muna tsoron wani yini mai murguɗi daga Ubangijinmu,’” aya ta 9-10 a cikin suratu Al-Insan.