Bangaren kasa da kasa na baje kolin kur’ani na Tehran karo na 32
IQNA – Masu gudanar da ayyuka a bangaren kur’ani daga kasashe da dama sun baje kolin ayyukansu a wajen baje kolin kur’ani na kasa da kasa karo na 32 a nan Tehran a watan Maris din shekarar 2025.