IQNA

Sashen Tufafin Musulunci a baje kolin kur’ani na kasa da kasa a Teheran

IQNA - Sashen tufafin musulunci na kasar Iran yana karbar baje kolin maziyartan baje kolin kur'ani mai tsarki na kasa da kasa karo na 32 a nan Tehran har zuwa ranar 17 ga watan Maris.