IQNA

Maziyarta Suna Buda Azumi a Masallacin Jamkaran

IQNA – Mutanen da suka ziyarci masallacin Jamkaran da ke birnin Qum na kasar Iran a lokacin azumin watan Ramadan suna buda baki a masallacin bayan faduwar rana.