Dubban mutane ne suka halarci taron 'Mahfel' na Alkur'ani a birnin Qum
IQNA – Dubun dubatar mutane ne suka halarci taron kur’ani mai tsarki a birnin Qum inda masu gabatar da shirye-shiryen gidan talabijin mai suna “Mahfel” suka gabatar da ayoyin kur’ani da kade-kade na addini. An gudanar da taron ne a ranar 1 ga Mayu, 2025.