IQNA

Haramin Imam Riza ya karbi bakuncin Dubban Matasa Masu Koyan karatun kur'ani

IQNA – Wasu matasa masu koyon kur’ani mai tsarki 5,000 ne suka hallara a hubbaren Imam Reza (AS) da ke birnin Mashhad a ranar 3 ga Mayu, 2025, a daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan zagayowar ranar haihuwar limamin Shi’a takwas.