IQNA

Daga karatun Hamid Jalili tare da mahajjatan Iran

IQNA - Hamid Jalili mamba ne na ayarin haske na kur'ani, ya karanta ayoyin kur'ani mai tsarki a cikin mahajjatan Iran zuwa kasar Wahayi.

Hamid Jalili; Fitaccen makarancin kasar kuma mamban ayarin kur'ani mai tsarki da aka aikewa aikin Hajji Tamattu 2025 ya karanta ayoyin kur'ani a gaban tawagar alhazan Iran a dakin taro na Madina.

A yayin bikin, Jalili ya karanta ayoyi daga cikin suratul An'am mai girma, wani bangare na shi ya sauke a kasa.