IQNA

Dimuwa A Cikin Zalunci

Kuma dã Allah Ya gaggauta wa mutãne da mũnanã, alhãli kuwa sunã gaggãwa da alhẽri, dã an kawo karshen ajalinsu . Sabõda haka Muka bar waɗanda bã su fatan haɗuwa da Mu, a cikin zãluncinsu, sunã ɗimuwa.

 

 

 

 

jhhh