IQNA

Wani sashe na karatun "Javad Rafi'i"

A kasa wani bangare ne na aya ta 50 a cikin suratul Shura cikin muryar Javad Rafi'i, makarancin kasa da kasa. Da fatan wannan zai zama mai amfanarwa da ilmantuwa daga kalmar wahayi.