IQNA

Karatun suratul Kawthar na Jafar Fardi

IQNA - Jafar Fardi, makarancin kasa da kasa, ya karanta ayoyin kur’ani mai tsarki a daren yau 20 ga watan Nuwamba a daren farko na zaman makokin Sayyida Zahra (AS) a Husainiyar Imam Khumaini (RA). A ƙasa zaku iya ganin wani yanki daga wannan karatun.