IQNA

Bikin Sabuwar Shekara a Cocin Targmanchats da ke Tehran

IQNA - An gudanar da bikin jajibirin sabuwar shekara a ranar 1 ga Janairu, 2026, a cocin Targmanchats da ke unguwar Vahidiyeh a birnin Tehran.