IQNA

Iran ba za ta manta da kisan dalibai 165 ba a Minab

IQNA - Al'ummar ba su taba mantawa da kisan gilla da Amurka da Isra'ila suka yi wa dalibai yara 'yan mata 165 a makarantar firamare ta 'yan mata da garin Minab ba.