IQNA

Karatun Kur'ani Daga Surat Hajj Tare Da Jawad Sulaimani

IQNA - Karatun ayoyin kur'ani mai tsarki daga ya ta 73 zuwa 78 a cikin surat Hajj tare da Jawad Sulaminai makaranci a hubbaren Radhawi, wanda Iqna take gabatarwa.