IQNA

A Gobe Ne Za A Fara Taro Na Kasa Da Kasa Na Tunawa Da Sikatul Islam kuleini

Bangaren ilimi da tunani.A gobe ne za a fara gudanar da taro na kasa da kasa kan tunanawa da ayyukan da Sikkatul Islama Kuleini ® ya gudanar lokacin yana raye kuma za a bude taron ne tare da karanto wajabin jagoran juyin juya halin musulunci na Iran tare da halartar masana da marubuta na ciki da na ketare a zoran taro na Shekh Saduk.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa labarin fara wannan taro agobe ne za a fara gudanar da taro na kasa da kasa kan tunanawa da ayyukan da Sikkatul Islama Kuleini ® ya gudanar lokacin yana raye kuma za a bude taron ne tare da karanto wajabin jagoran juyin juya halin musulunci na Iran tare da halartar masana da marubuta na ciki da na ketare a zoran taro na Shekh Saduk.

400934