Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Islam Online ta watsa rahoton cewa: kimanin kashi saba'in da shidda cikin dari na iyalan Palasdinawa da ke zaune a birnin Kudus Palasdinawa ne yayinda satin da shidda cikin dari suna rayuwa ne karkashin layin talauci da rasa abubuwan maure rayuwa. Kuma rayuwar tsaffi da kananan yara da nakasassu ta fi muni kuma tsanani matsalar rayuwa na tilastawa kananan yara barin ci gaba da karatu kuma kasancewarsu a kasuwanni babban leifi ne.
408524