Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga Chrislagers ta watsa labarin cewa: a cikin wani bayani ne da wannan kungiya mai kula da mabiya addinin kiristoci ta bayyana cewa: kasar Jamus ce za ta dauki bakincin taron da za a gudanar tsakanin musulmi da kiristoci da zai maida hankali kan abubuwa da suka shafi imani da Allah daya abin bauta da gaskiya da kuma manzonnin Allah da kuma tattaunawa kan Tauhidi a duniya da kuma mutunta akidun sauran addinai da mazahabobi da abubuwa na ma'anawiya.
488403