IQNA

Taron Nazari Kan Yiwuwar Koyar Da Ilmomin Addinin Musulunci A jamus

14:58 - November 10, 2009
Lambar Labari: 1847410
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da wani zaman taro day a yi dubi kan yiwuwar koyar da hukunce-hukuncen addinin musulunci a makarantun kasar Jamus.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An gudanar da wani zaman taro day a yi dubi kan yiwuwar koyar da hukunce-hukuncen addinin musulunci a makarantun kasar Jamus. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan shi ne karo na uku da ake gudanar da wannan zaman taro, inda kungiyoyi da cibiyoyin musulmi da ke kasar ta Jamus suke ta hankoron ganin an saka wasu daga cikin darussan musulunci a cikin tsarin koyarwa na kasar. 490095
captcha