IQNA

An Fara Aiwatar Da Wani Shiri Na Gasar Kur'ani A Tajikistan

19:27 - November 15, 2009
Lambar Labari: 1849495
Bangaren kasa da kasa: An fara aiwatar da wani shiri na gasar karatun kur'ani mai tsarki na kasar Tajikistan, wanda ke samun halartar makaranta daga sassan kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqn aya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran kasar Oman cewa; An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta matasa ta kasashen tekun fasha, wadda aka fara gudanarwa a birnin Maskat fadar mulkin kasar Oman. An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta matasa ta kasashen tekun fasha, wadda aka fara gudanarwa a birnin Maskat fadar mulkin kasar Oman.492451

captcha