IQNA

Rashin fahimtar Musululunci Ne ke Jawo Zanen Batunci Ga Manzo (SAW)

16:57 - January 11, 2010
Lambar Labari: 1871670
Bangaren kasa da kasa; Rashin fahimtar addinin muslunci akmar yadda ya kamata ne ke jawo zane-zanen batunci ga manzon Allah (SAW) wanda wasu daga cikin 'yan kasashen yamamcin turai ke yi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Rashin fahimtar addinin muslunci akmar yadda ya kamata ne ke jawo zane-zanen batunci ga manzon Allah (SAW) wanda wasu daga cikin 'yan kasashen yamamcin turai ke yi. Bayanin ya ci gaba da cewa Rashin fahimtar addinin muslunci akmar yadda ya kamata ne ke jawo zane-zanen batunci ga manzon Allah (SAW) wanda wasu daga cikin 'yan kasashen yamamcin turai ke yi. 521221

captcha