Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, kamfanin dillancin labaran saphirnews ya habarta cewa, An kawo karshen taron da aka gudanar kan musulunci a nahiyar turai, wanda cibiyoyin musulunci na kasashen nahiyar sukagudanar a birnin Strasburg. Baynain y ace wannan na daya daga cikin tarukan da sukan gudanar domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci harkokin musulmi na nahiyar, musamman ma tun bayan da aka fara samun tsananntar kyamar musulmi a wasu kasashen nahiyar turai da suke kyamar musulmi. 555976