Banagaren kasa da kasa;wasu da ke neman haddasa fitina a duniyar musulmi kan cewa yan shi'a nada da kur'ani na musamman sabanin wanda yake a hannun sauran mazhabobi amma halarta da kasancewa masu gasa a wannan gasar karatun kur'ani daga kasashe daban daban na duniya na musulmi ta karyata wannan lamari.