Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga dikkathaber ta watsa rahoton cewa; taro kan karawa juna sani kan Hadarat Muhammad Annabin rahama tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka da kuma hanyoyin yada addinin Musulunci a kasar Turkiya. Wannan wani mataki ne da ko shakka babu da zai kara habaka hanyoyin ilimi da yadda addinin Musulunci a fadin kasar ta Turkiya da kuma sanin makamar aiki cikin sauki hankali kwance.
613060