Bangaren kasa da kasa; Za mu shirya gasar karatun kur'ani mai girma ta kasa da kasa da kuma za mu yi koyi ne da kwarewar jamhuriyar Musulunci ta Iran a matsayin abin koyi da neman shawarar abukkanmu yan Iran domin cimma burin da muka sa gaba na gudanar da gasar karatun kur'ani mai girma.