IQNA

Taro Kan Shekarar Kur'aniu Mai Girma A Kasar Turkiya

16:56 - July 17, 2010
Lambar Labari: 1957244
Bangaren kasa da kasa; taro kan shekarar kur'ani mai girma da komitin masu fitar da fatawa na garin UsmanNajak suka shirya a ranar alhamis ashirin da hudu ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku d atamanin da tara hijira shamsiya.



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga kalitelihayat ta watsa rahoton cewa; taro kan shekarar kur'ani mai girma da komitin masu fitar da fatawa na garin UsmanNajak suka shirya a ranar alhamis ashirin da hudu ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku d atamanin da tara hijira shamsiya. A gurin wannan taro an samu halartar manyan malaman jami'a kamar su Sedat Tortumluaglu da Ahmad Akiz muftin garin usmannajlak.

615172

captcha