Bangaren kasa da kasa; a lokacin gudanar da gasar karatun kur'ani mai girma ta kasa da kasa da aka gudanar karo na ashirin da bakwai a nan birnin Tehran na jamhuriyar Musulunci ta Iran an lura da abubuwa guda biyu da kuma aka bas u muhimmanci ladbi da biyayya da hakan ya bawa masu gasar nucuwa da kuma kowa ya samu hakinsa.