IQNA

Za A Girmama Wadanda Suka Gudanar Da Gasar Kur'ani Ta Azhar

16:56 - July 17, 2010
Lambar Labari: 1957246
Bangaren kasa da kasa; a ranar ashirin da bakwai ga watan wata na Tir wato gob eke nan ne za a girmama wadanda suka halarci gasar karatun kur'ani ta Azhar a kasar Masar.



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Muhit ta watsa lkabarin cewa' a ranar ashirin da bakwai ga watan wata na Tir wato gob eke nan ne za a girmama wadanda suka halarci gasar karatun kur'ani ta Azhar a kasar Masar.
Wannan bukin hirmamawa za a gudanar da shi ne a gaban Muhammad Abdul Aziz wakilin jami'ar Azhar da kuma za a rana tsabar kudi miliyan ashirin na Lira na kasar Masar gay an takara dubu daya da dari shidda da arba'in da tara ga mahardata Kur'ani mai tsarki da suka yi fice. Kuma an samu halartar yan takara dubu talatin da hudu da dari uku da sattin da biyar ne maza da mata.

615194

captcha