IQNA

Gasar Shekara Ta Harda Da Fahimtar Kur'ani A Lardin Urgan Na Amerika

16:41 - July 20, 2010
Lambar Labari: 1959388
Bangaren kasa da kasa; a ranar sha uku na watan Shahrivar da ta yi dai da ranar ashirin da hudu ga watan Ramadana a garin Purtaland na jahar Urgan ta amerika za a fara gudanar da gasar shekara shekara ta harda da karatun kur'ani mai girma.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta MET cewa; a ranar sha uku na watan Shahrivar da ta yi dai da ranar ashirin da hudu ga watan Ramadana a garin Purtaland na jahar Urgan ta amerika za a fara gudanar da gasar shekara shekara ta harda da karatun kur'ani mai girma. Gudanar da irin wannan gasar ta karatun kur'ani wata dam ace ga mahardata da makaranta kur'ani da hakan zai bas u damar nuna matsayin saninsu kan harda da karatun Kur'ani.


617231

captcha