IQNA

Karuwar Amerikawa MaSu Sha;awar Karatun Kur'ani

16:40 - July 20, 2010
Lambar Labari: 1959392
Bangaren kasa da kasa;karuwar amerikawa masu sha'awara karatun kur'ani na nazarin kur'ani mai tsarki ya taimakawa wajen wallafawa da buga kur'ani miliyon daya .

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Umum News ta watsa rahoton cewa; karuwar amerikawa masu sha'awara karatun kur'ani na nazarin kur'ani mai tsarki ya taimakawa wajen wallafawa da buga kur'ani miliyon daya .nahad Uwaz shugaban zartarwa na komitin hulda da dangantaka musulmi da Amerika ya bayyana cewa; wannan komiti a farkon kaddamar da wannan shiri kimanin kopi dari ne na tarjamar kur'ani a ka rarraba a tsakanin Amerikawa dam asana kuma ya kara da cewa wannan wani shiri da mataki ne da zai taimaka matuka gaya ko shakka babu.


617190
captcha