Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga info –islam ta watsa rahoton cewa; a daidai wannan lokaci na kuratowar watan azumin Ramadana a yankin Tataristan a cikin watan azumi an shirya gudanar da gasar karatun kur'ani a tsakanin iyalai da shafin internet na Tatar-islam.ru. Mabukata na iyawa ya aike da hotunan yadda suke buda baki tare da iyalansa a cikin watan Ramadana mai albarka da kuma rawar da yake takawa wajen tarbiyartar da iyalansa.
618085